|
INSTITUTE FOR ALTERNATIVE MIGRATION
Wasu masu tattalin arziki da mai kuzarin hakkin d’an Adam da k’ungiya maras gwamnati dabam-dabam da mutanen mai zaman kansu sun kafa IFAM shekara 2003. Saboda cin zalin da ‘yan ci-rani ya k’aru da kuma saboda k’ungiyoyi na gwamnati kuma na maras gwamnati sun k’yale hakkin d’an Adam na yau da kullum da kuma saboda halin ‘yan ci-rani a nan ya ta’azzara sosai IFAM ya yi k’ok’ari ya sami sababbin dabarce-dabarcen k’aura na irin aikin sabis na bayan fage da ya kafa su da yad’a su domin lambar mutanen da su so su yi k’aura mai yawa da kuma lambar mutanen da su iya jin labarin wad’anan sababbin hanyoyin zai k’aru. Tushe shi ne wani raga wadda ya k’unshi masu ilimin kimiyya da masu bincike da lauyoyi da k’ungiyoyi na ungula da kuma promotional teams da dama a can. Har yanzu an k’yale kintacen motsin k’aura na ra’ayin na tattalin arziki da d’an jari-hujja amma musamman shi ne mai daraja sosai. In an yi wa damar samfur k’aura yanzu da na gaba musamman da aikin sabis na IFAM kallo an ga par excellence cewa akwai wani had’i cikin nauyi na tausayin d’an Adam da amfanin mai tattalin arziki. Sakamako shi ne wani win-win-symbiosis wanda ba an tab’a ganinsa ba. IFAM shi ne ciniki farad da irin nan. Koyaushe yana yin k’ok’ari ya taya wa mai saye maganin mai d’umi-d’umi wanda ya dace alaben mutumin na kullum. Da ma yana yin k’ok’ari ya hab’aka ra’ayi mai neman sauyi na shiryayyen aikin sabis k’aura cikin yankunan duniya dabam da ya mai da hankali kan bud’ewar kasuwar ba iyaka wadda ta had’a misalin mutane miliyan 190 a kwantancen na duniya. |
||