Kada ka k’ara nauyin kayarka da gwangwanayen abinci maras gina jiki! IFAM yana tayarka wani zab’ab’b’en tari na abinci mai gina jiki da bitamin da dama wanda zai ba jikinika k’arfi na dole da daurewar da ake bukata na tafiyarka mai damuwa. Tare da kowane abinci mun ba wata k’asida da bayanin a kan mahallin da albarkatun abincinsa mai anfani.